LABARAI/NEWS
Kyautar Girma Wani ango dan kasar Pakistan ya gwangwaje amaryarsa da kyautar kyakkyawan dan karamin jaki

Kyautar Girma Wani ango dan kasar Pakistan ya gwangwaje amaryarsa da kyautar kyakkyawan dan karamin jaki
An hango amaryar tana zubda kwallan farin ciki bayan wata kayatacciyar kyauta mai daraja da angon nata ya gwangwajeta dashi
Wannan kyauta ya ja hankalin jama’a sosai musamman a kafafen sada zumunta lura da cew ba kasafai aka cika yin irinsa ba
Shin kai ma zaka iya jaraba hakan
Shin in angon ki ya mini irin wannan kyautar wani irin farinciki zakiyi
Ko ke amarya zaki iya yima mijin ki wanna kyautar me ban mamaki ita dai wanna amarya sai da ta zubba da hawayen farin ciki