Latest Hausa NovelsVideos

Kyawawan hotunan Garzali miko Tare da matarsa Habiba

Kyawawan hotunan Garzali miko Tare da matarsa Habiba

Mawakin kannywood tare da matashiyar matarsa sun saki wasu kyawawan hotunan su wanda suka dauki hankalin mutane musamman jaruman kannywood maza da kuma mata saboda tsabar kyan da wannan hotunan sukayi kowa yake yabonsu ganin yadda suka dace da juna

Mawakin da yayi a kwanakin baya wanda ake ganin auran nashi beyi wani armashi ba saboda anyi bikinsa kusan rana da na dan gidan shugaban kasa Buhari shi yasa wasu ma dayawa basusan mawakin yayi aureba

Sun saki hotuna kuma an yaba musu saboda duk wanda ya gani koda kuwa makiyin sune zai yaba musu matuka sannan kuma ayi musu fatan alkhairi domin aure abune me kyau wanda koda kuwa makiyin kane mutum kana iya gayyatarsa daurin aure

An bayyana mawakin daga cikin mazan kannywood wanda suka yi amfani da damarsu wajen yin aure da wuri domin wannan matashin mawakin bai wuce shekara ashirin da biyar ya angonce wanda ake so duk wani mata yakasance yana da aure a wannan shekarun

Muna musu fatan zaman lafiya acikin rayuwarsu ta aure da kuma yi musu addu’ar cewa Allah ya basu kariya daga sharrin makiyansu da basu zuri’a dayyiba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button