LABARAI/NEWS

LABARI DA DUMU-DUMU SA An kama wata mace ‘yar kungiyar IPOB ajihar Enugu

LABARI DA DUMU-DUMU SA An kama wata mace ‘yar kungiyar IPOB ajihar Enugu

 

Jami’an tsaro sun kama wata budurwa yar shekara 22 da ta yi mubaya’a ga haramtacciyar kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra da kuma reshenta masu dauke da makamai wato Eastern Security Network (ESN) a karamar hukumar Igboeze ta Kudu ) a garin Nsukka, jihar Enugu

Kungiyar IPOB mai fafutukar ballewar yankin kudu maso gabashin Najeriya inda akasarin yan qabilar Igbo ne hukumomin kasar na zarginsu da ta’addanci ko da yake kungiyar a kullum tana karyata wannan zargi

 

 

Shugaban kungiyar IPOB Nnamdi Kanu yanzu haka yana hannun hukumar DSS a Abuja inda ake tsare da shi tun watan Yunin 2021 bayan kama shi a Kenya

 

Hakan yasa wasu daga cikin bambobin kungiyar ke guduwa wasu kuma ke kara shiga cikin ta tsulundum

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button