ylliX - Online Advertising Network LABARI YAKAIWA ANNABI CIN MUTUNCINSA DA AKE TAYI A ZAMANIN NAN - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWSFadakarwa

LABARI YAKAIWA ANNABI CIN MUTUNCINSA DA AKE TAYI A ZAMANIN NAN

LABARI YAKAIWA ANNABI CIN MUTUNCINSA DA AKE TAYI A ZAMANIN NAN💔😭

Sheikh Khalid Al-Rashid Yace Wani Ckn Amintattu Ya kirani Yana tsananin kuka, Yace Wani Dattijo yazo ya Sameni yace “Yaga Annabi(S.a.w) Ckn Fushi A Mafarki”, Annabi(S.a.w) Yace Masa “Ya Wane! Gayawa Al’ummata! Ka Gaya a Masu bi na! Ashe Bani da Haƙƙi Akansu Su Fanshe ni da Rayuwakansu? Ashe Ban Cancanci su Fansar da Rayuwakansu ba akai na? Ashe ba Allah Ta’ala ne yace?
النَّبِيُّ أَوْلَىٰ بِالْمُؤْمِنِينَ مِنْ أَنْفُسِهِمْ
” Annabi shine zaɓin Farko ga muminai akan rayukansu”

Ashe ba Allah Ta’ala ne yace?
مَا كَانَ لِأَهْلِ الْمَدِينَةِ وَمَنْ حَوْلَهُمْ مِنَ الْأَعْرَابِ أَنْ يَتَخَلَّفُوا عَنْ رَسُولِ اللَّهِ وَلَا يَرْغَبُوا بِأَنْفُسِهِمْ عَنْ نَفْسِهِ
“Bai Dace wa Ga Mutanen Madina Da waɗanda ke gefensu ckn Larabawan Ƙauye, Su Saɓawa Manzon Allah, (bai dace wa) kuma SU FIFITA SON KANSU AKAN SON SA”

Jama’a Annabinmu ne fa ckn Fushi Yake Tambaya! 😭
Ashe bai Cancanci Mu Fansar masa Da Rayuwarmu, ya’ya’nmu da dukiyoyinmu ba? Ashe bai Cancanta ba?

Fidaaka Abiy wa Ummiy ya Rasulallah🙏🏼😭


👇🏼ضغط هذه الصلة للمشاهدة الفيديو
Sheikh Abdallah Madachi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button