NEWS
LABARINA : presdo zai kashe mahaifin sa saboda ya auren sumayya

LABARINA ,baban presdo ka iya mutuwa a cikin shirin nan mai dogon zango wanda kamfanin saura movies ke daukar sauyin kawo muku
Da alama presdo zr iya kashe mahaifin sa a cikin shirin LABARINA akan chakwakiyar da ake yi wajen auren sumayya
Duba da yadda mahaifin presdo yayiwa masa a shirin satin da ya gabata ,hakan yasa ake ganin kamar presdo ka iya kashe mahaifin sa don auren sumayya
Idan har hakan ta faru ,Togo babu shakka shirin LABARINA zai rage karshashi da wani bangaren kuma mutuwar mahaifin na sa zai sa shi ya kara wani iskancin
Tirkashi lallai akwai abubuwa masu jan hankali tun bayan bayyanar raba gardama a cikin shirin