Nishadi

LABARINA ; waye RABA GARDAMA a cikin shirin LABARINA ? Amsa

LABARINA , mutune na son sanin waye Raba gardama a cikin shirin nan mai dogon zango wato LABARINA

 

 

Cece kuce yayi zafi matukar tsakanin a cikin al umma kan wanda zai kasance raba gardama a cikin shirin LABARINA lamarin da yake cigaba da dusar da mutane

 

 

Tun bayan ayyana tsohon saurayin sumayya wato Mahmud cewa zai dawo cikin shirin hakan ya sanya wasu da dama zargin cewa Mahmud zai dawo cikin shirin LABARINA

 

 

 

 

Sai dai kuma da wuya Mahmud ya kasance raba gardama duba da cewa tun a zangon na biyu yayi adabo da shirin biyo bayan nuna cewa ya mutu da akayi a cikin shirin

 

 

 

Duk da hakan wasu na kallon ce Mahmud ka iya dawo wa cikin shirin duk da cewa ya mutu a cikin shirin,

 

 

Raba gardama dai ka iya kasancewa mutane uku wanda suka haɗar da , yarima,wato ɗan Sarkin kauyen su sumayya ,haka kuma zai iya kasancewa Sarkin waka ,wato mai gidan ta a gurin aiki

 

 

 

Wayen nan na daya daga cikin wayen da ake gani ka iya zama raba gardama a cikin shirin LABARINA,abun jira a gani shine lokaci

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button