Fadakarwa

LARURAR RAGE ARMASHIN SADUWA

■・ LARURAR RAGE ARMASHIN SADUWA ・■

Sai dai akwai wasu matan da duk abinda suka yi wa mazajensu a shimfida dan su gamsar da su to ba zasu gamsar da su din ba domin larurar da take jikin matan.

| KAR KI BARI A BARKI A BAYA BAKI KARANTA BA |

ZABI DA KANKI KI GYARA DA KANKI

¹ misali : wata matar zaka ji tana cewa ita ko yaushe gabanta a bushe yake kuma ko da mijinta yana kusantarta a bushe gabanta yake kandas, to kun ga matar da take da wannan matsalar mijinta ba zai dinga gamsuwa da ita yadda ya kamata ba, ita kuma ba zata taba jin dadin saduwar ba, sai dai ma ta dinga jin zafi , bayan an gama kusantar ta gabanta yayi ta radadi.

Irin wadannan matan kusan duk abinda zasu yi ba sa burge mazajensu, domin rashin ni’imtuwa da su da ba sa yi sai dai su zauna da su dan ba yadda zasu yi dasu , idan kuwa mace tana da kishiya sai ki ga ran girkin kishiyar yana rawar kafa dare yana yi ko kofar gida ba zai fita hirar ba zai shige daki ba Zaki kuma ganinsa ba sai da safe.

RASHIN NI’IMA GA “YA MACE YA KASU KASHI BIYU AKWAI NA HALITTA AKWAI KUMA NA LALURA.

□•••⚀ na halitta shine wanda dama ita macen haka take kuma haka halitarta take Sam ba ta da ni’ima.

Kuma irin wa’yanna matan zaka ji suna cewa su ba su San dadin namiji ba Sam.

Abin mamaki kuma a haka zaku ga suna hayayyafa.

To yar’uwa ko da kina cikin jerin wayannan matan karki zauna kice ba abinda Zaki yi dan haka halitarki take, a’a sai ki dukufa Neman magani amma babban abinda Zaki fi mai da hankali akai shine cin duk wani abu ko sha na ni’ima.

◇ na lalura kuwa shine wanda ni’imar mace take daukewa yayin da ta haihu ko idan lalurar.

••| KURAJE KO KAIKAYIN GABA KO RASHIN CIN ABINCI |••

da ya dace ta dinga ci a matsayin abincin ko sha ko ciwon basir ko tsannanin kazanta da rashin tsaftace gaban, kamar lokacin jinin al’ada, da bayan gama jima’i sannan da rashin tsaftace bandaki ko shiga bandakin taraya 🕳 ba tare da an tsaftace shi ba, ko shafar aljanu da sauransu.

Amma daukewar ni’ima na lalura ba wani abu da za’a ce mace taci ko ta sha dan su saukar mata da ni’ima, idan ko taci ko ta sha ni’imar ba zata samu ba har sai tayi maganin lalurar da take tare da ita, ta warke sannan zata Fara ci da shan kayan saukar da ni’ima idan kuwa ta warke to tana Fara ci ko shan ni’imar tata zata dawo, wata kila ma har Tafi ta da, dan haka kina ganin kin gamu da daya daga cikin wa’yanna lalurori dana lissafa sai ki garzaya zuwa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button