LABARAI/NEWS

Lauyoyin NDLEA sun gaza wurin kawo Shaida da zai tabbatar Kyari na Safarar ƙwayoyi

Lauyoyin NDLEA sun gaza wurin kawo Shaida da zai tabbatar Kyari na Safarar ƙwayoyi

Lauyoyin NDLEA sun kasa kawo shaida kwakkwara da ta tabbatar da DCP Abba Kyari a matsayin mai safaran miyagun kwayoyi

Lauyoyin DCP Abba Kyari sun bukaci Kotu ta rushe karan da NDLEA take yiwa DCP Abba Kyari.

 

Alkali ya karbi korafin Lauyoyin DCP Abba Kyari ya sanya ranar yanke hukunci akan bukatar nasu zuwa ranar 22-3-2023

Batun bukatar bada belin DCP Abba Kyari yana gaban kotun daukaka kara Court of Appeal muna tsammanin zasu yanke hukunci akan belin nan ba da jimawa ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button