Latest Hausa Novels

LUWAƊI A CIKIN AL-UMMAR MU A YAU

Bazakayi Like Ba Saboda Kana Aikatawa:

Mafi Yawan Mutane Bazasuso Wannan Posting Ba Domin Dabi’ar Da Mukafi Yawan Aikatawa Kenan Awannan Zamanin. Kuma Bamaso Ayi Maganar.

Allah yasakawa wanda yayi qoqarin rubutawa da mafificin alkhairi da wadanda suka daure suka karanta, da wadanda suka daure sukayi sharing. Allah ya biya musu dukkan buqatunsu na duniya da lahira, Allah ya yayemusu bakinciki da damuwa. #Ameen

Babban Bala’in Da Al’ummar Mu Ke Fuskanta Ahalin Yanzu a Nigeria Shine:

Babban tashin hankalin iyaye shine kada yayansu su fada halin shaye-shaye da sace-sace. Wannan shine iyaye basaso yayansu su aikata.

Bayan haka

Yanzu akwai wata sabuwar mummunar dabi’a da ta kunno kai acikin al’ummar mu, kuma tazama ruwan dare acikin yayan mu, da manyan mu, da shuwagabannin mu, wannan mummunar dabi’ar itace:

1. Luwadi (homosexuality)

2. Madigo (Lesbianism)

Jiya Wani shahararren dan luwadi yayi chat dani a messenger kamar haka 👇👇

Daman ni bana duba messages a messenger, kawai yau naga yakamata na duba messages dinnan. Ina fara karantawa sai naga wani yafi yimun sallama 6 da replying idan nayi story sunfi 10.

Bayan na amsa sallama yake tambayata yagida? Nace lafiya lau.

Ni bansan shi ba, bai sanni ba. Kawai yake cemin yaushe zan kaimai ziyara??

Sai nashiga profile dinsa ingani idan kila nasan shi. Amma nakasa.

Sai nace sorry fah bangane ka ba. Kai waye kuma a ina kasan ni?

Sai yace ai musulmi duk dan uwan musulmi ne ba dole sai ansan juna ba. Dajin haka nadauka mai imani ne sai nace eh tabbas hakane malam.

Sai yake cemin yaza’ayi mu hadu yanason muhadu da juna. Nace ok wane unguwa kake?

Sai yace…………. Basai na fadi sunan garin ba kar yazama cin zarafi ga al’ummar jahar.

Sai nace haba, bama jaha daya muke ba taya zanje har cen garin naku bayan bansan ka ba?

Yace duk dawainiya zai dauke nauyi, kudin mota, abinci, kudin hotel harma da kudin recharge card da data. Kuma idan natashi komawa gida zai bani kudi nasa aljihuna ko waya na changer.

Daga jin haka kawai sai naji kamar nayi blocking dinshi a zuciyata, amma dai nace baidace na yanke hukunci nan take ba.

Sai nace to amma me za’ayi idan naje wurinka??

Sai yace ina harka??

Nace wace irin harka kuma?? Kasuwanci ko wata kwangila??

Sai yace aa. Harka dai ta jin dadin juna.

Nace kafito fili ka sanar dani karka batamin lokaci abanza.

Sai yace sex.

Sai naqi mai reply natafi offline. Bayan nadawo online sai naga messenges kamar haka:

Komai kakeso zan baka idan zaka aminta dani.

Kawai sai nayi blocking dinshi. Aka wuce wurin.

1. Menene luwadi: shine namiji ya nemi dan uwansa namiji domin biyan bukatunsu na Sha’awa.

2. Menene madigo: shine mace ta nemi yar uwarta mace domin biyan bukatunsu na Sha’awa.

Wannan dabi’a ce mafi muni, dabi’a ce irin ta dabbobi, kuma masu wannan dabi’ar Allah subuhanahu wata’ala ko kallonsu bazaiyi ba a ranar Alkiyama.

👉🏻ILLOLIN LUWADI AJIKIN NAMIJI:

1. Maniyi idan yashiga cikin jikin mace ta farji, canzawa yake yahadu da kwayoyin halittar mace sai yazama sinadarin halitta sai kaga mace ta dauke ciki.

Amma idan maniyi yashiga cikin duburar namiji zai ru6e ne yazama tsutsa 🐛🐛ita kuwa wannan tsutsar zata dinga zezarar jikin duburar mutum. Sai kaga mai aikata wannan laifin baya iya zama, yana zaune yana juye-juye saboda wannan tsutsar dake addabar sa.

2. Da wuya kaga dan luwadi bayada cutar HIV saboda yaduwar wannan cutar ta hanyar saduwa.

3. Da wuya kaga dan luwadi ya daina, saboda da wannan tsutsar 🐛🐛 da tashiga duburar sa, bata fita. Kuma wannan tsutsar abincinta shine maniyi. Aduk lokacin da take bukatar maniyi dole sai an aikata luwadi, idan kuma ba’a aikata ba, to jikin mutum zata dinga cizo.

4. Dan luwadi kazami ne, aduk inda yake warin kashi yake.

5. Dan luwadi baya iya rike kashi na zuwa wani lokaci. Saboda akwai wasu kofofi a duburar mutum ana kiransu da turanci (Anal Sphincters) haka suke kamar abun daure gashin mata (Roba 🪢) amfanin su shine su hana kashi zubowa har sai mutum yashiga bandaki kuma ya duqa. To duk dan luwadi wanda yake bari maza na amfani dashi to wannan kofar ta cire, da yaji kashi zowa kawai zayyi.

6. Duk inda dan luwadi yake zaka ganshi qasqance, walaqance, kuma lalace. Tun anan duniya asirinsu yake tonuwa.

👉🏻ILLOLIN MADIGO GA MATA:

Mace yar madigo bata iya zaman aure, batajin dadin namiji ko kadan. Shiyasa zakaga mafi yawan yan madigo basa zaman aure sunfi yawan kashe auren su.

👉🏻SIFFOFIN YAN LUWADI A SOCIAL MEDIA:

1. Da kaga mutum kuna chat yana maganar lemo ko harka, to karkabari aje nesa tun anan wurin yanke chat din dan luwadi ne.

2. Da kaga mutum yana yawan posting ba tufafi ajikinsa, ba riga yana barin cibiyar sa awaje, ko mutum mai yawan saka guntun wando boxer 🩲 kuma ahaka zayyi photo ya poster ana ganin shafin azzakarinsa. Tun ba’aje ko’ina ba idan kai yaron kirki ne mai tarbiyya yi blocking dinshi dan luwadi ne.

3. Idan kaga mutum a messenger bakasan shi ba, bai sanka ba, ba wani malamin ka ba, ba dan uwanka ba, kuma yana yawan takurama da messages din banza da surutun banza. Shima dai din…..

4. Mafiyawan yan luwadi sunfi barna da neman maza a facebook.

👉🏻SIFFOFIN YAN LUWADI A ZAHIRI:

1. Zakaga babban mutum dan shekara 40 zuwa 50 amma yana neman karamin matashin yaro dan shekaru 20 zuwa 25.

2. Mutum mai magana yana shafa jikinka.

3. Mutum mai yawan surutu, kuma da anyi abin bandariya sai kaga ya tsakure ka a qugu.

4. Mutum mai yawan kallon gabanka, kana tafiya yana bayanka yana kallon duwawunka.

5. Idan kaga mutum mai wasar bugun mutane, kuma aduk lokacin da zai wasa sai kaga yana yawan bugowa ta wajan azzakarin ka.

👉🏻SIFFOFIN YAN MADIGO:

1. Zakaga mace babba yar shekaru 40 zuwa 50 amma tana neman yarinya level din diyarta yar shekaru 18 zuwa 20

2. Mace mai yawan nuna soyayya da rungumar yar uwarta. Yar madigo ce.

3. Mace mai sunbatar yar uwarta mace yar madigo ce.

4. Mace mai kwalliya da nuna tsiraici agaban yar uwarta yar madigo ce.

5. Mace mai yawan shigewa daki da yar uwarta mace, su rufe daki, su ba karatu sukeyi ba, su ba sirri sukeyi ba, yan madigo ne.

6. Mace mai yawan soyayya da yar uwarta mace, besty, my lovely sweety, tana rungume ta, suna shafa gaban junan su.

👉🏻BALA’IN DAKE TATTARE DA LUWADI KO MADIGO A DUNIYA:

1. Zasuyi wulakantattar rayuwa a duniya

2. Tun anan duniya asirinsu ke tonuwa, kowa yaqi su.

👉🏻BALA’IN DAKE JIRAN MUTUM A LAHIRA:

1. Ubangiji subuhanahu wata’ala ko kallon yan luwadi da yan madigo bazai yi ba awannan ranar.

2. Kuma azaba zata tabbata garesu

3. Za’a tayar dasu tare da mutanen Annabi Ludh A.S da Allah ya halakar.

4. Za’a sanya wani jan karfe na wuta a bakinsu, har zuwa maqogoronsu, har zuwa duburar su. Daga kaga mutum an tadashi ahaka to ko tambaya karkatsaya dan luwadi ne a duniya.

👉🏻ABUBUWAN DAKE JEFA MUTUM CIKIN WANNAN DABI’AR TA LUWADI KO MADIGO:

Karma kace Allah ne yajefaka wannan dabi’ar ya kaddaro, Ba’a kafa kaddarar Allah amatsayin hujja idan aka sabawa Allah. Yana dagacikin halayen yahudawa idan suka sabawa Allah sai suce Allah ne ya kaddaro.

1. Akwai kwadayi da son duniya: kai mahaifin ka talaka, yana fama da kudin makarantar ka da abincin da zakaci amma kai kana cen kana neman kudi kasiya waya iphone, kasiya shadda mai tsada. Idan zakaci abinci sai kaje restaurant kaci kifin gwango da ruwan kwalba. Iyayenka na gida suna fama da tuwon masara.

Wannan kwadayin ne zai jawo maka biyar wadannan yan iskan mutanen domin kasamu kudi kaje kayi rayuwar jindadi. Shiyasa mafiyawan matasan mu yanzu suna cikin wannan mummunar dabi’ar.

2. Matsafa dake karbo ayukkan tsafi awurin bokaye da malaman tsibbu da umarnin sai anyi luwadi ko madigo sannan aiki zayyi.

3. Karamcin imani da karamcin ilimin addinin muslunci.

4. Rashin kulawar iyaye: Iyaye basa kula da suwaye abokanin yayansu, iyaye basa kula da ina yayansu suke zuwa yawo, ina yayansu ke kwana, ina yayansu ke samo kudi suna lalurorinsu.

👉🏻HANYOYIN DA ZASU TAIMAKEKA DOMIN KA DAINA LUWADI KO KI DAINA MADIGO:

1. Ka hararo girman wanda kakewa laifin shine Allah subuhanahu wata’ala, kuma katuna cewa ita mutuwa bata da tabbas, mutuwa bata sanarwa idan zatazo daukar ka, tana iya zowa yau ko gobe ko kashirya ko bakashirya ba.

2. Kula da sallah, Riqo da sallah acikin lokacin ta, domin kuwa Allah yafada sallah tana hani daga alfasha da duk wani abun qi.

Idan kana sallah irin yanda manzon Allah ya koyar da ita, kuma don Allah kakeyi to tabbas wannan sallah zata kange ka daga aikata wannan dabi’ar.

Domin kuwa Allah baya karya. Kuma shine yafada hakan a littafi mai tsarki (Alqur’an)

3. Rage kwadayin abun duniya: kacire neman duniya ruwa a jallo a zuciyarka, sannan ka kai kwadayin ka nesa ga rayuwar jindadi.

4. Kasamu abokani nagari masu kyakkyawar tarbiya, masu addini masu kiyaye dokokin Allah. Wadanda zasu jawo ka zuwaga hanyar Allah ta hanyar tafiya dakai wuraren sauraron wa’azin malamai da makarantun neman ilimi.

5. Ka nami sana’a ko aikin yi. Domin kuwa koda ka tuba kadaina luwadi ko madigo matukar bakada sana’a, lokaci daya idan wani yazo yama tayin wannan dabi’ar domin yabaka kudi zaka iya ka amince idan shedan ya rinjaye ka.

6. Kadinga hakuri da duk abinda iyayenka suka yima a gida. Abinci ne, sutura ce, abin hawa ne, koma miye. Kuma ka kyautatawa iyayenka ta hanyar yimusu biyayya dare da rana.

Allah ya gafarta mana, Allah ya shiryar da al’ummar mu.

Allah yakawo mana zaman lafiya a wannan kasar tamu Nigeria.

Nagode da karantawa.

Kuyi sharing fisabilillah tayu wani mai irin wannan dabi’ar yaji tsoron Allah ta sanadiyar ka, ya tuba yakoma zuwaga Allah. Kaikuwa dakayi sharing Allah zai baka kyakkyawan sakamako mai dinbin yawa.

Manzon Allah s.a.w yafada idan mutum ya shiriya ta sanadiyar ka yafi abaka manyan-manyan raquma 🐫 jajaye guda 100.

Saboda haka kar shedan yahanaka samun irin wannan zunzurutun ladar kawai kayi sharing.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button