Nishadi

Mabarata sun fitar da sanarwar daina karbar tsohon kudi

Duba da yadda ranar da babban bankin kasa CBN ya bayar na daina karbar tsohon kudin Nigeria ,al umma da dama na cigaba da daina karbar tsohon kudi a fadin kasar nan

 

 

Ranar talatin da watan Janairu ne dai aka tsayar a matsayin lokacin dai na karbar tsohon kudi wanda CBN ya bayar don mayar da tsohuwar takarda ta Naira

 

 

Tsoron yin asara da kuma sauran fargaba ya sanya al umma musamman yan kasuwa daina karɓar tsohon kudi don yin biyayya da umarnin CBN don gudun asara

 

 

Wasu daga cikin mabarata a jihar Kano sun bayyana cewa sun daina karɓar tsohon kudi na Naira daga ranar ashirin da wata Janairu

 

 

Wanna magana da mabarata sukayi akan daina karbar tsohon kudin na cigaba da jan hankali al umma inda ake ganin kamar sunyi shine don raha

 

 

Mabarata dai sunyi wanna kiran ne ga masu taimaka musu inda suke godiya da irin yadda Al umma ke nuna tausayawar su a kan su , inda suka rike su da su cigaba da taimakon su

 

 

 

 

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button