Islamic Chemist

MAGANCE WARIN BAKI.

MAGANCE WARIN BAKI.

MAGANCE WARIN BAKI.

Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana.

Jama’a da dama suna tambaya ta magani warin baki,mutane sukance sai su wanke baki sai 3 sau 5 amma bakin baya dena wari.

abinda ke faruwa wasu matsalar ba a bakin take ba warin yana biyo nunfashin su ne,da zarar sunyi magana sai warin ya fita.

To insha Allah wannan hanya tana magamce wannan matsala sosai da sosai,kuma an gwada an samu nasara.

Sai a samu Cucumber

A yanyanka ayi blanding nashi,gurjin kamar rabi ruwa kofin 1 sai a hade a markade a juye a kofi asha da safw kafin a karya,na tsawin sati 1 idan bai dena ba ayi sati 2

Insha Allah za’a dace

LIKE AND SHARE.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button