Islamic Chemist

MAGANIN KARIN KARFIN AZZAKARI NAN TAKE

MAGANIN KARIN KARFIN AZZAKARI NAN TAKE

Duk wanda yake bukatar maganin karfin Azzakari sha yanzu magani yanzu ga wannan fa’ida ya jarraba ta insha Allah duk kalar jinin ka zatai maka amfani.

Kuma tana hana inzali da wuri tana magance sanyi tana wanke mara dana kara shaawa.

ZA’A NEMO:

1. Garin sanya. 🍀

2. Garin Kaninfari 🍵

3. Garin Citta.☕

Sanya chokali 5 kaninfari chokali 7 Citta chokali 1 zaa hade waje daya,sai a rika zuba karamin chokali a ruwan shayi ba madara asha duk lokacin da ake bukatar karfi da kuzari.

Cikin kankanin lokaci yake fara aiki,amma karka sha sai kaci abinci ka koshi.

Allah yasa mu dace.

Sannan kar a mance idan an gwada anga aikinshi to a sanar damu, ko ta comment section ne, na gode Allah ya saka da Alkhairi da bibiyar wannan shafi me Albarka wato amincihausatv.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button