Videos

Mahaifina ya cuceni ranar Daurin aurena kunji abinda yayimin ya sani kuka

Mahaifina ya cuceni ranar Daurin aurena kunji abinda yayimin ya sani kuka

Allah mai iko kuji yadda wani abin mamaki ko kuma abin haushi daya faru da wata mata ko kuma muce wata budurwa wanda wannan abun yayi muni dayawa sannan ya bawa wasu mamaki wasu kuma ya basu haushi banda masu zagi da tsinuwa ga wannan bawan Allah wanda yayiwa yarsa wannan abun domin rashin sanin darajar ya mace ce

Budurwar tace a gaskiya batayi Sa’ar uba saboda kowanne uba yana kishi da kuma son ganin yarsa ko yayansa sun cika burunsu wajen samun abinda suke so amma shi kuwa wannan uba sam na haka yake ba a tsakanin yayansa kawai son ransa yakebi

Ranar daurin auranta mahaifin nata yayi mata wani abu wanda duk wanda yaji saiya tausaya mata domin ana tsaka da biki yazo yasa aka fasa wannan bikin domin ya hango mata wani wanda yafi wannan mijin da zata aura koma

Wai me yasa mutane basa duba masalahar ya’yansu sai dai tasu kawai sunayin abinda zai faranta musu rai bawai farin cikin yayansuba wanda kuma hakan ba karamin kuskure bane

Hakika an tausaya wa wannan budurwa domin yadda mahaifinta ya kwabsa mata akan sha’anin aurenta sai dai kawai ayi mata addu’a Allah ya zaba mata abinda yafi alkhairi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button