Nishadi

Mai dokar bacci, Kalli yadda aka gudanar da shagalin bikin malama

Me dokar bacci / Kalli yadda shagalin bikin malamai ya kasance tirkashi duk da irin Kiran da Ake Yi daga malamai da dama

A wa’azozin malamai da dama anjiyo ta tana matukar suka kan wasu yin Taron party musamman lokacin yin aure

Baga malamai kadai ba malamai da dama da yin kira ga Al umma kan cewa yin party a gurin aure na debe albarkar aure

Wannan Abu da aka hango malama na Yi agurin auren Yar ta ya matukar jawo cece kuce a kafafen sada zumunta inda abun ya zama kamar zaulaya

Sai dai Kuma abunda mutane ke mantawa shine ayi aiki da abunda malam ya fada ba aiki da abunda malam yayi ba don haka way ke kallo cewa ba abun damuwa bane

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button