LABARAI/NEWS

Mai Hukunta Matarsa Zai Yi Takarar Gwamna A Katsina

Mai Hukunta Matarsa Zai Yi Takarar Gwamna A Katsina

  1. Na Taba Hukunta Mata Ta A Makarantar Da Take Koyarwa Saboda Ta Makara Sadda Ina Kwamishina
  2. Sau 2 mata ta na faduwa kwas din da nike koya masu sadda ina Malamin Jami’a.
  3. Na taba hukunta mata ta a makarantar da take koyarwa saboda ta makara sadda ina Kwamishina.

Sakataren Gwamnatin kuma daya daga cikin masu neman takarar Gwamnan jihar Katsina a karkashin jam’iyyar APC ya bayyana hakan ne a cikin wata fira da yayi da jaridar The Nation da Katsina Post ta fassara.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button