LABARAI/NEWS

Mai juna biyu ta mutu sakamakon karancin kudi a hannu da mijinta zai biya asibiti

Mai juna biyu ta mutu sakamakon karancin kudi a hannu da mijinta zai biya asibiti

 

Karancin Naira Ta Tashi Ba Da jimawa ba, Mace Mai Ciki Ta Mutu Bayan Mijinta Ya Kasa Samun Kudi Domin Biyan Kudi Na Asibiti, inda kuma bai bude taransafa ba bare ya turawa ma’aikata Asibiti.

A garin  Kaduna wani bawan Allah ya rasa matar sa sakamakon zubar jini a lokacin haihuwa bayan kokarin da ya yi na neman kudi a banki domin biyan kudin asibiti

 

wanna abu da me yayi kama haka tin ba’a je ko ina ba an fara ganin illar wanna sauyin ma kudi wanna kenan domin kuwa irin hakan zata ci gaba da faru indai a haka za’ zauna

 

wasu kuma suna kwana da yunwa wasu ma idan suka gaya maka yadda suke ji abun babu dadi ita fah gwamnati wata abu ce me jin kan al’umma amma wanna dai an sami aka sin haka ita ke kokarin cuter da al’ummar ta

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button