LABARAI/NEWS

Mai Nuna Matar Ado Gwanja Tasaki Wasu Photuna Da Suka Tada Hankali A Bikin Birthday Nata.

Mai Muna Wadda Itace Matar Ado Gwanja Tayi Bikin Kare Shekara Wanda Kuma Jarumai Da Fama Daga Masana’antar Kannywood Sun Tofa Baki India Suka Ta Sa Alkairi Akan Bikin Nata.

Wanda Kuma A Wani Gefe Wasune Suke Ta Duka Akan Bai Dace Ba Da Tasaki Gajerun Video Domin Ita Matar Aurece Sannan Kuma Musulma.

Wanda Hakane Ya Tada Kura India Mutane Da Dama Suka Ta Allah Wadai Da Sauran Masu Cece Kuce Din Domin Hakan Ya sabawa Dokar Masana’antar Ta Kannywood.

Koma Dai Menene Muna Yima Ado Gwanja Fatan Alkairi Da Kuma Addu’ar Allah Basu Zaman Lafiya Da Zuri’a Mai Albarka Dama Kwanciyar Hankali.

Ga Cikakken Video Birthday Din Na Matar Ado Gwanja A Kasan Wannan Rubutun. Sannan Kuma Idan Zaku Iya Share Na Wannnan Post Ɗin Domin Yan Uwa Su Anfana Muna Godiya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button