ylliX - Online Advertising Network makomar murja kunya jahannama indan har Ba tabar abubuwan da take yi ba - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

makomar murja kunya jahannama indan har Ba tabar abubuwan da take yi ba

Makomar murja jahannama inde ta mutu Bata tuba ba cewaa wani ustazi a kafar sada zumunta ta TikTok

Karamin malamin kafar ta TikTok dai ya magantu kan yadda fitacciyar Yar TikTok din nan ke yin wasu abubuwa Wanda basu dace ba da zimmar nishadantar da masu kallo. Ta

Murja dai fitacciya ce a kafar TikTok wajen nishadantar da magoya bayan ta da Kuma masoyan ta tahanyar wallafa bidiyon ta tana abubuwa da dama

Wannan magana ta uztaz dai ta janyo Cece mkuce Mai zafi a kafar ta TikTok ganin yadda Al umma da dama sukayi chaa akan wanna Batu da ya dauko

Murja dai a Yan kwanakin Nan na cigaba da fuskantar kalubale da dama musamman bayan hadewa dabtabyi da tawagar 442 da safara’u

Wannan yasa Al umma dama ke cigaba da Jan kunnen ta na cewa tayi a hankulan ganin yadda karshen masu irin wannan Hali suke karewa kamar dai muneerat Abdulsalam

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button