Videos

Malamai sunyi caa kan motocin da wayoyin da Rarara ya Raba a gasar jagaban

Malamai sunyi caa kan motocin da wayoyin da Rarara ya Raba a gasar jagaban

Wasu daga cikin manyan malami a kasar nan sun caccaki mawakin siyasar nan wato Dauda kahutu Rarara akan wata gasa da yasaka ta wata sabuwar wakar siyasa wanda mutane suka dinga kokarin ganin cewa sunci wannan gasar wanda ake ganin hakan lafine a addini

Shi wannan mawakin tun lokacin daya yi wata sabuwar wakar wacce yayiwa dan takarar shugabancin kasa wato Bula Ahmad tunuba Wanda wannan wakar tayi matuƙar dadi kuma sai yayi amfani da Wannan damar wajen ganin ya kara haska wannan wakar

Kuma wannan dabarar da mawakin yayi tayi dai dai domin yadda aka ga wannan wakar ta zarce tunanin mutane sai dai kuma yanzu wani sabon kalubale da take fuskanta shine yadda malamai sukayi masa caa

Makamin yace sam abinda wannan mawakin yayi ne kyauta ba saboda yadda ake fama da talauci da kuma yunwa a wannan kasar amma kuma ya kirkiri wannan gasar wacce ta sabawa hankali sunyi Allah wadai da wannan abu

Suma dai mutanen gari babu wanda ya goyi bayan wannan abun domin ace a wata gasar kawai ka dauki makudan kudade ka kashewa wasu wa’yanda sam basu cancantaba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button