Videos

Malaman izala son kuddinsu ya kaisu lagos Bude masallacin tunubu

Malaman izala son kuddinsu ya kaisu lagos Bude masallacin tunubu

Wannan ba wani abin mamaki bane a wajen wa’yannan malaman domin yadda kowa yasansu indai wajen son kudine tofa badagananba domin akan iya gajinau a waje waje wanda mutane suke matukar mamakin haka wanda kuma a wajen su wannan ai ba wani abubane

Musamman manya daga cikinsu sunfi muna wannan jarabar son kudin domin matukar mutum yana sauraren su bazai taba cewa wa’yannan malaman zasu iya aikata wani abuba akan kuɗi sannan daga an sanar da mutane suke nuna kawai fada akai amma ba gaskiya bane

Yanzu dai an hanngo wasu daga cikin manyan malaman achan jihar Lagos sunje domin bude wani katafaren masallaci na juma’a da kuma kamsuss salawati

Kowa yana tofa albarkacin bakinsa akan wannan abin domin yadda aka san Malaman indai wajen fadar gaskiya ga kuma nuna cewa sufa sunfi kowa son Allah da kuma binsa amma da zarar harkar kudi ta hadaku sai kaga ba hakaba

Duk dai wannan karatowar zabenne yasa malaman duk suka dimauce kuma suke yawan bude masallatai domin suyi amfani da wannan damar wajen mallakar kudade da dama da kuma kadarori wanda mutane sukan yawan mamakin hakan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button