ylliX - Online Advertising Network Mallamin Jami’a ya yiwa dalibarsa tsirara kan Yar sa. - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

Mallamin Jami’a ya yiwa dalibarsa tsirara kan Yar sa.

Mallamin Jami’a ya yiwa dalibarsa tsirara kan Yar sa.

Wani mallamin jami’ar tarayya da ke jihar nasarawa Fulafia Mai suna Dr.Fred Ekpa Ayokhai, Mallami a farnin tarihi ,y fa nazarin kasa da kasa, yayiwa wata daliba tsirara sabida dambe da tayi da diyarsa kan saurayi.

Jami’an tsaro sun kama karin mutum biyu kan keta mutuncin da akayiwa wata daliba Mai suna Blessing mathias a lafia ranar jumu’ah.

Mai magana da yawun yansandar jihar nasarawa Dcp Ramhan Nansel ya tabbatar da hakan a yau asabar. Inda yace sun kama bobo praise dan shekara 23 da Saint Dan Ayokhai Dan shekara 21 wadanda suka taimakawa faruwan lamarin.

Ita blessing dai na zargin Emmanuela da hada kan kan Yan uwanta don cimmutuncinta.

Wadanda akw zargi duk suna hannun hukuma kuma anacigaba da bincike.
Allah ya kyauta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button