Daga Malaman mu
Manyan malamai sun sake yin sabani kan wata kalma da Abale yake fada

Manyan malamai na cigaba da yi sabani kan wata kalma da su Abale dama sauran jaruman masana’antar kannywood suke fada
Kalmar dai na sha Cece kuce akan ta a baya ,sai dai kuma har yanzu ana cigaba da yin sabani kan ta biyo bayan yadda malami da dama suka fassara kalmar
Kalmar dai wacce har yanzu ana cigaba da samun sabani akan ta wato ” inda rabbana ba wahala ” na cigaba da janyo cece kuce
Sabuwar kalmar dai ta fito ne ta bakin mashahurin jarumin Abale tare da tijjani asase wanda suna daya daga cikin wanda suka fito da kalmar
Wanna kalma dai ta matukar bazuwa a cikin al umma wanda hakan ya janyo mahawara mai zafi tun bayan da ake cigaba da samun sabani tsakanin malamai