Videos

Maraym yahaya da safara’u sun bawa mutane mamaki ta Cikin wannan bidiyon

Maraym yahaya da safara’u sun bawa mutane mamaki ta Cikin wannan bidiyon

Wa’yannan matasan jaruman kullum kara bawa duniya mamaki suke ganin yadda suke kara zama manya da kuma shahara acikin jaruman kannywood musamman Maryam Yahaya itace wacce a matasan jarumai tafi kowa farin jini

Anga jaruma maryam Yahaya yanayin wakar safara wacce take cewa ” inda As wannan wakar tayi suna sosai koda kuwa ita mawakiyar tace tafi son wannan wakar aduk cikin wakokin ta saboda yadda mutane suka karbeta kuma suke yawan jinta

Ana zargin Maryam Yahaya da cewa zata hade da mawakiya safara domin tana sha’awar rawa da waka wanda kuma kowa yasan safara’u ta kware a wannan harkar shi yasa takeson ta takasance tare da ita

Wannan biriyon hakika ya bawa mutane mamaki musamman masoya Maryam yahaya saboda sune suka fi yawa a cikin garin nan kuma suke suke yawan nuna hotuna da bidiyo na jarumar domin kara haska gwanar tasu

Itama kuma mawakiya safara ‘u ta kara daukaka domin duk wata waka indai jaruman kannywood zasu dinga hawa kanta akan Social media tofa babu shakka wannan wakar zata haska a gari

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button