Videos

Maryam AB Yola ta koma tallan man shafawa

Tsohuwar matar jarumin Adam a zango sannan kuma jarumar kannywood wacce kuka sani da Maryam Ab yola ta fara tallan mayukan shafawa wanda wasu sun fara yi mata surutai akan hakan sun manta duk acikin neman halak ne

An hangota acikin shafinta na instergram tana tallan wani product Wanda hakan yasa mutane suke ce lallai ta kare mata ta rasa abinda zata koma sai talla wannan abin kunya ne agareta cewar wasu mutanen

Wasu kuwa yaba mata suke wanda suke cewa data dinga yawon gararanba a gari ai gwanda ta koma tallan na magani koba komai ta tarufawa kanta asiri basai tabin wasu ba domin su taimaka mata

A tun shekarar da muka yi bankwana da itane dai aurenta ya mutu tare da jarumi Adam a zango wanda kuma babu wata alama da take nuna cewa zai mayar da ita ɗakinta toma ai zance ya kare tunda a yanzu haka jarumin ya kara aure

Inda itama ta fara wata sabgar daban wacce zata dan dinga samun kuɗi tana yiwa kanta abubuwa wanda wannan tunanin da tayi ta bawa mutane sha’awa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button