Nishadi

Maryam booth tabi sahun safara’u ta hade da tawagar 442

Maryam booth ta hade da tawagar 442 da safarau a lamarin da ya jawo ma ta Cece kuce a kafafen sada zumunta

Shahararriyar jarumar kannywood Maryam booth ta hade da tawagar 442 ,tawagar da ake ganin kamar tawagar shedan ke Nan musamman a arewacin Nigeria

Mawakin dai ya matukar shahara a una watanni baya bayan Nan biyo bayan debe wasu manyan jaruman kannywood

442 dai da farko ba janyo safara’u zuwa tawagar tasa inda daga bisani ya sake janyo murja kunya, Wanda sukayi rabuwar babu dadi a tsakanin su

Yanzu Kuma Maryam booth itama da sake hadewa da tawagar ta sa , sai dai wani Abu da Ake ganin shine dama duk jaruman basu da tarbiyya biyo bayan yadda aka hango bidiyon tsaraicin su a baya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button