Videos

Maryam Yahaya a manne a jikin wani saurayi wanda hakan ya janyo mata cece kuce

Maryam Yahaya a manne a jikin wani saurayi wanda hakan ya janyo mata cece kuce

Oh wannan duniyar ina zaki damu yauma Wannan jarumar ta kara zuwa da wani sabon abu wanda hatta masoyanta abin baiyi musu dadi ba saboda hakan kamar tana kara zubar musu da kima ne dukda wasu kalubale da suke fuskanta akanta a sauran gurare amma bata tsaya ta kare mutuncin taba

Wannan bakaramin zubar da kima da mutunci bane ace kullum sai kace sune mata a gari su kadai ne sukafi kowa yawan aikata wasu abubuwa wanda suke jawowa kansu zagi da kuma sawa ake kara tsanarsu

Wani matashin yayin da take mayar wa da wannan jarumar martani yace ya kamata tasan cewa tana da wanda shine muharraminta sannan kuma tanada wanda matukar ta kusanceshi tofa zanubi zata samu wanda kuma akwai azaba mai matukar radadi

Wannan bifiyon yayi matukar nawa mutane mamki inda wasu kuma yabasu takaici saboda yadda suke yabon wannan jarumar amma kuma taki kare musu martabar inda kullum kara basu kunya take da kuma jawo musu zagi a wajen mutanen gari

Daman kowa yasan wannan abin bawai wani abu bane a wajen matan kannywood wanda sun saba jawo magana Babu ruwansu da wani kare martabar Mutuncinsu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button