Latest Hausa Novels

Maryam Yahaya sun samau zuwa gidan Amarya ummi Rahab

Maryam Yahaya sun samau zuwa gidan Amarya ummi Rahab

Kar dai abinda mutane suke fada na cewa Maryam Yahaya tana kishi da wannan aure da akayi na lilin Baba da kuma amaryarsa wato jaruma Ummi rahab wanda mutane ke ganin Maryam Yahaya ba karamin son lilin baba takeba amma kuma ya zagaye yaje ya auri wata daban

Wanda hakan yasa ko gidan buki da wajen party jarumar bata jeba saboda tsananin kishi abinda kishi sosai wanda kuke so kiga yayi aure balle su irin sana’ar su kuda anyi aure tofa ana tare kullum

Sai dai yanzu ana ganin kamar komai ta ragu kishin yayi saniyi tunda an hangi jarumar a gidan amarya taje cin taliya wanda hakan na ƙaramin dadi yayiwa manya da kuma kanfanin jarumai dadi ba

Tunda ummi rahab tayi aure ba’aga fuskar jaruma Maryam Yahaya ba acikin gidanta sai a wannan karan ko kushinne ya hanata zuwa oho Allah ne ya sani amma dai yanzu komai ya wuce

Jaruman da kowa yasan ya socia media wanda koda bayan aurenta ana yawan ganin tana wallafa hoto da kuma bidiyo na mijin a shafinta na facebook da instergram kai harda ma tiktok ana ganinta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button