Videos

Maryam Yahaya ta amince da soyayyar mahaukacin saurayin nan

Maryam Yahaya ta amince da soyayyar mahaukacin saurayin nan

Abu dai yazo karshe daga karshe da jarumar ta yanke danyen hukunci wanda wasu ke ganin kamar ta aikata babban kuskure ko kuma ta dauki alkawarin daba lallai ta iya cikawa wasuma na fada suna cewa Wallahi wannan jarumar tayine saboda kawai a rage surutai akai

Wannan matashin wanda yace shifa idan zaa dauki ranta ya amince a hada da nasa domin tsananin yadda yake kaunar jarumar fadar hakan yasa wasu mutane wa’yanda basusan mene so ba suke masa kallon mahaukaci

An bayyana yadda yayi muguwar Sa’a ta yadda wannan jarumar ta amince da soyayyarsa ganin abaya an taba samun wanda yasha fiya fiya saboda wannan jarumar amma ko ajikin ta

Shi dai wannan hakarsa ta yanke Sa’a saboda wannan jarumar ta amince da soyayyar sa cikin hanzari kuma ta fadawa duniya cewa su shaida tana kaunar wannan matashin

Sai dai abin tambaya shine wanne irin kauna take masa irin wacce yake mata ko kuma wata daban take masa domin daman kowa yasan ai dole tanasilon duk wani wanda yace Yana sonta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button