Masara ta sauko a kasuwannin Lagos da Kano da Katsina

Masara ta sauko a kasuwannin Lagos da Kano da Katsina
Farashin masara ya sakko a wasu daga cikin kasuwannin arewacin Nijeriya a inda ake sayar da buhunta mai cin tiya 40 kan kudi Naira 19,500 a kasuwar Giwa jihar Kaduna, sai Naira 20,000 a kasuwannin Dawanau jihar Kano da Dandume jihar Katsina. Amma a Kasuwar Mile 12 International Market, Lagos, masarar na kamawa Naira 18,000 a Mai’adua jihar Katsina kuwa Naira 22,500.
Karanta farashin sauran kayan abinci irinsu shinkafa ‘yar Hausa da ta kasar waje da gero da waken soya da taliyar Macaroni da man girki da sauransu kamar yadda DCL Hausa ta binciko.
Kasuwar Mai’adua jihar Katsina
Masara N22,500
Shinkafar waje N27,500
Shinkafar Hausa N45,000
Wake Fari N43,000
Waken soya N39,000
Gero N24,500
Gyada N56,000
Man girki/Kwantalora N31,000
Taliyar Macaroni
Mile 12 International Market, Lagos
Masara N18,000
Shinkafar waje N30,000
Wake Fari N40,000
Gero N20,000
Gyada N53,000
Kwantarola 35,000
Taliyar Macaroni N6,700
Kasuwar Dandume, jihar Katsina
Masara N20,000
Shinkafar waje N28,000
Shinkafar Hausa N52,000
Wake Fari N43,000
Waken soya N36,500
Gero N25,500
Gyada
Man girki/Kwantalora N29,000
Taliyar Macaroni N5,600
Kasuwar Dawanau jihar Kano
Masara N20,000
Shinkafar waje N29,000
Shinkafar Hausa N50,000
Wake Fari N40,000
Waken soya N38,000
Gero N22,000
Gyada N77,000
Man girki/Kwantalora N34,000
Taliyar Macaroni N6,500
Kasuwar Giwa, jihar Kaduna
Masara N19,500
Shinkafar waje N30,000
Shinkafar Hausa N50,000
Wake Fari N41,000
Waken soya N36,000
Gero N23,000
Gyada N78,000
Man girki/Kwantalora N29,500
Taliyar Macaroni N5,300
Majiya:
Mun samu wadannan bayanai daga wurin jama’a kamar haka:
- Alhaji Shehu Nayaya, dan kasuwa a kasuwar Dandume jihar Katsina a Nijeriya.
- Malam Suleiman Hassan, dan kasuwa a kasuwar Giwa jihar Kaduna, Nijeriya
- Suleiman S Tunau, dan kasuwa a kasuwar Mai’adua jihar Katsina, Nijeriya
- Abdullahi Malami Muhammad Jos dan kasuwa a Mile 12 International Market, Lagos
- Salisu Ahmadu Yanduna, dan kasuwa a Dawanau jihar Kano