Videos

Masha Allah kalli yadda jaruman kannywood sukayi gasar nuna hotunan ƴaƴansu

Masha Allah kalli yadda jamukan kannywood sukayi gasar nuna hotunan ƴaƴansu

Abun duniya baya karewa acikin kannywood daga wannan abu sai kuma su kara ƙirƙirar wani wanda zai sa mutane suna surutu akansu wani kuma a dinga yaba musu lallai wannan sha’anin nasu akwai ban sha’awa

Yauma dai jaruman kannywood mata da maza sun kara waa gasar wacce zatasa masoyansu su kara shiga ransu daku kqra yabawa da wannan sana’ar tasu ganin yadda suke samun cigaba acikin wannan rayuwar

Sunyi gasar nuna ƴaƴansu a social media Wanda za aga kowane jarumi ya dauki hoto tare da dansa ko kuma yarda ta wallafa wanda hakan kuma yake burge mutane dama su kansu jaruman cikin kannywood din

Wasu naganin sana’ar film kamar ba wata sana’a bace wacce mutum zai dogara da ita a saboda suna ganin kamar ba’a samun wani alheri da ita sai dai kuma ashe wannan sana’ar tayiwa wasu riga da wanda wasuma harda malinmalin

Ga duk wanda yaga wannan jaruman babu shakka yasan cewa sunajij dadi matuka basai an fada maba saboda yadda ake ganin ƴaƴansu cikin walwala da kuma annyshiwa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button