Videos

Masha Allah ummi Rahab taji dadin Saudiya ku kalla kuga yadda ta saje da larabawan Saudiya

Masha Allah ummi Rahab taji dadin Saudiya ku kalla kuga yadda ta saje da larabawan Saudiya

A yanzu dai Ummu ana chan kasa mai tsarki domin sauke farali wanda kowa yake fatan zuwa wannan kasa wacce itace santa da duniya wanda karshen burin musulmi shine ya samu yaje wannan kasa Allah ka namu iko muje mu gana da shugaban mu Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama

Todai ummi rahab ana chan ana ibada wanda cikin wasu zafafan hotuna data saki wanda kuma sun kayatar sannan sun birge mutane matuka wanda hakan ne ma yasa ake fatan Allah ya karbi ibada ya kuma dawo da ita gida lafiya

Anga fuskarta ta saje da mutane kasar wato larabawa wanda wasu ke fadin cewa anya kuwa asalin jarumar ba yar kasar Saudiya bace? Babu mamakin Kasan cewar hakan domin ana samun yan Nigeria wanda ka haifa a kasar Saudiyya

Hakika itama ana kyautata zaton haifaffiyar kasar ce tunda koda kuwa a kwanakin baya anji itin wannan jita jitar akan cewa mahaifiyar ta tana kasar Saudiyya kuma an tabbatar da cewa mahaifinta ma ɗan ƙasar saudiya ne

Wannan hotunan dai sun birge masoyanta harma suna kara yaba mata da kuma alfahari da gwamar tasu wanda suke ganin ta kere jarumai da yawa acikin masana’antar kannywood

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button