LABARAI/NEWS
Masu manyan Aljihu ne suka talauta Nageria Cewar Sanata Kwankwaso

Masu manyan Aljihu ne suka talauta Nageria Cewar Sanata Kwankwaso
A yau ne dan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya sauka ƙasar Ingila domin halartar wani taro na musamman
Tuni dai aka kammala ganawa da ɗan takarar shugaban ƙasar na jam’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso wanda cibiyar nazarin harkokin ƙasa da ƙasa Chatham House ta shirya
Tattaunawar ta maida hankali akan manufofin ɗan takarar idan ya zama shugaban ƙasa
Zaman ya sami halartar ƴan Najeriya mazauna Burtaniya, waɗanda suka sami damar miƙa tambayoyi ga Kwankwaso
Cikin maganganun sa Kwankwaso ya bayyana cewa Masu manyan Aljihu ne suka talauta Nigera