LABARAI/NEWS
Mata masu zaman kansu (Karuwai) sun kara farashin kudi daga 1000 zuwa 1500 saboda tsadar rayuwa a Najeriya

Mata masu zaman kansu (Karuwai) sun kara farashin kudi daga 1000 zuwa 1500 saboda tsadar rayuwa a Najeriya
An sami damar zantawa da wata matashiya daya daga cikin mata masu zaman kansu a Birnin tarayya Abuja ta bayyana cewa
Sun kara farashin kudin tarawa dasu saboda tsadar Rayuwa da ake ciki haka zalika sun Gindaya sharadi cewa
ya zama dole kudin ya zama sabon kudi Ba tsohon kudi bane ne Duba da yadda dubun-dubatan mutane suna ta korafi akan kin karban Tsohon kudi da aki Amin cewa da shi a tsakanin Alumma da bankuna
Ta bayyana cewa nan gaba akwai alamun zasu kara farashin yakai naira dubu biyu ko sama da haka sai dai yadda ta kaya domin suna jari suka zaka