LABARAI/NEWS

MATAIMAKIN SHUGABAN KASA OSIBANJO YAYI ABINDA YA DACE

DAGA Datti Assalafiy

Maigirma Mataimakin Shugaban Kasa Professor Yemi Osinbajo yayi Allah wadai da ‘yan ta’addan da suka Qattala Harira Jibril da ‘ya’yanta 4 a jihar Anambra.

Osinbajo yace Qattalah Harira da yaranta hudu abin tsoro ne, banda rashin hankali; akwai rashin tausayi da wulakanci, abinda akayi yana iya haifar da rikicin kabilanci a Kasa, dole ne kowa ya fito yayi Allah wadai da abinda ya faru.

Professor Yemi Osibanjo yace ta yaya za’a kashe matar aure mai ciki da yaranta hudu? wannan mummunan bala’i ne da ya kamata kowa ya la’anci wadanda suka haddasa, wannan abune da ya wulakantamu gaba ɗaya.

Ina mai tabbatar muku wadanda suka aikata wannan danyen aikin ba zasu tsira ba, za’a kamaso, kuma zasu fuskanci tuhuma da hukunci bisa laifin da suka aikat.

Osinbajo yayi wannan jawabi dazu a garin Makurdi jihar Benue bayan ya gana da shugabannin jam’iyyar APC na jihar akan kudurinsa na tsayawa takaran Shugaban kas.

Ko ba komai Mataimakin Shugaban Kasa Osibanjo yayi abin a yaba masa, yafi waau shugabannin da muke ganin munfi kusa da su, na yabawa karfin zuciyar Osibanjo, haka ake son shugaba ya kasanc.

Allah Ka karbi shahadar Harira da yaran ta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button