Videos

Matan da yan bindiga suka yiwa fyade a Zamfara da Katsina sun haifi yaya (50)

Matan da yan bindiga suka yiwa fyade a Zamfara da Katsina sun haifi yaya (50)

Wannan harka ta tsaro a nan ta kara tabarbarewa kullum daga wannan sai wannan kuma shuwagabannin suna gani amma sun kasa tsinana komai akai wanda hakan abin Allah wadai ne da kuma abun bakin ciki ace akwai shuwagabanni amma kuma sun kasa komai akai

Idan baku manta atun kwanakin baya mun kawo muku yadda akayi garkuwa da wasu mata yan makaranta da kuma wa’yanda Bama yan makaranta duk ake sake mutane kamar wasu kudi wanda hakan yasa ake dar-dar akan sha’anin fita wani garin daba nakaba

Yayin da wasu daga cikin wa’yanda aka sace suka kubuto angansu tare da yaya sun haihu wanda hakan ya kara nawa mutane tsoro akan wannan kasar tunda kullum kara tabarbarewa yake

Yanzu kowacce daga cikin wannan yan matan sun dawo da ya’ya kusan guda hamsin wanda yanzu sun zama iyaye tun bayan da akayi garkuwa dasu hakika wannan abin ya taba ran mutanen gari dama dukkan wani shugaba mai kishi

Allah dai ya kawo mana mafita a wannan kasar ya kawo mana zaman lafiya mai dorewa a wannan kasar ya karemu daga sharrin mugwaye

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button