Videos

Matar Adam a zango ta fadawa tsohuwar matarsa magana Maryam Ab yola

Matar Adam a zango ta fadawa tsohuwar matarsa magana Maryam Ab yola

Wannan dambarwar dai taki karewa daga wannan sai wannan yanzu ma dai ana ganin kamar wata sabuwar rigumarce zata barke tsakanin wa’yannan matan su su biyu wanda kuma idan aka bari wannan rigima tayi karfi tofa zaasha wahala

Tun bayan da suka raba da tsohon mijin mata ba’a taba jin tace wani abu akansana wanda hakan yasa wasu suke yaba mata tare da bata numbar yabo domin ta kama bakinta bata surutai barkatai dole a yaba mata

Sai gashi kuma wannan sabuwar matar tana habaice habaice akan wasu matan wa’yanda take gani kamar suna bibiyar mijin mata wanda akullum baya saboda da karbar sabon sakon soyayya

Ta fadi wata magana wanda kowa yaji wannan maganar yasan cewa da wannan tsohuwar matar tasa take sai dai ita kuma kowa yasan tunda suka rabu bata shiga harkarsa balle harkar matar sa

Amma kuma damme zata fada mata wannan bakar maganar akan wallafa wasu hotunanta shikkennan hakan saiya zama wani abin surutu jama’a dai basu goyi bayan wannan abun ba wanda muke fatan Allah ya sasantasu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button