ylliX - Online Advertising Network Matasa biyu sun Sami gurbina gidan gwaran Hali bayan da suka batawa gomnan jihar Kano ganduje suna - AMINCI HAUSA TV
NEWS

Matasa biyu sun Sami gurbina gidan gwaran Hali bayan da suka batawa gomnan jihar Kano ganduje suna

Zargin gwamna ganduje an maka yan TikTok biyu a kurkuku/ jarumin kannywood ya magantu kan wanna Batu

Wasu Yan TikTok sun janyowa kansu Dala ba gammo inda suka wallafa wani fefan bidiyo dauke da cin mutunci ga lamva Dayna jihar Kano

Ganduje Wanda akayiwa wannan ta’asa ya aike da wannan matasa biyu zuwa gidan yaran Hali da Kuma tarbiyya sakamakon wannan cin mutunci da Yan TikTok din suka Yi masa

Ganduje dai a wannan shekarar na daya daga cikin gomnonin da suka matukar Shan caccaka da Kuma zargi a kafafen sada zumunta tun bayan da ya aiyana rushe gidan mawaki rarara

Tuni dai matasan biyu suka samu gurbi a gidan gwaran Hali da tarbiyya na Goran dutse don su girbi abunda suka shuka duk da cewa mutane da dama na bawa lamba dayan ta jihar Kano hakuri daga cikin su kuwa harda jarumin masana’antar kannywood

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button