LABARAI/NEWS
Matasa ga dama ta samu ta yadda zaka cike gurbin neman aikin civil defence cikin sauki ba sai ka wahala ba

Matasa ga dama ta samu ta yadda zaka cike gurbin neman aikin civil defence cikin sauki ba sai ka wahala ba
Wanna hanya ce me sauki wanda a cikin wayar ka ta hannu zaka shiga ka cike duk abin da ake bukata ba tare da ɓata lokaci ba ko kuma ka sha wahala ba
Mun samo maku wanna hanyar ne domin saukaka maku wajen neman aiki ta hanya me sauki kuma babu wahala ko bata lokaci
Wanna ita ce hanya mafi sauki da zaku iya cike gurbin neman aikin civil defence a saukake kuma a wayar hannu kunga kuwa nesa ta zo kusa
Allah ya bada Sa’a kuma Allah yayi jagora ku dai kada ku bari a baka labari domin kuwa da a baka labari gwara ka bayar