Matasan Da Sukayi Tattaki Daga Kaduna Zuwa Kano Basu Samu Ganin Mawaƙi Rarara Ba

Matasan Da Sukayi Tattaki Daga Kaduna Zuwa Kano Basu Samu Ganin Mawaƙi Rarara Ba
Masoyan mawaki Dauda Kahutu Rarara wadanda suka yi tattaki daga Kaduna zuwa Kano Anas M Lawan da Mustapha ilyasu sun isa Kano a daren jiya sun isa Kano domin ganin rarara
matasan sun isa amma Rarara ba ya gari saboda haka wakiliyarsa A’isha Humairah ce ta karbe su inda aka kaisu kayataccen wajen cin abinci da kuma Otel suka kwana kafin shi rarara ya iso
Matasan Da Sukayi Tattaki Daga Kaduna Zuwa Kano Basu Samu Ganin Rarara Ba Sai Dai Wakiliyarsa A’isha Humairah Ce Ta Karbe Su Inda Aka Kaisu Kayataccen Wajen Cin Abinci Da Kuma Otel Su Kwana
Yanzu haka suna hannun A’ishah Humaira suna samun kulawa ta musamman a wajen wakiliyar rarara lallai wanna itace soyayya ta gaskiya zamu ga me zai faru inda me gayya me aiki ya dawo yagan su