ylliX - Online Advertising Network Matashi Dan Jihar Borno Ya Ƙera Mota Mai Tashi Sama - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

Matashi Dan Jihar Borno Ya Ƙera Mota Mai Tashi Sama

Matashi Dan Jihar Borno Ya Ƙera Mota Mai Tashi Sama

Wani dalibin makarantar Ramat Polytechnic dake birnin Maiduguri, Engr. Abubakar Abba Dalori, ya ƙara kera wata mota mai tashi sama a jihar Borno.

Sannan dalibin ya ƙera mota Mai Kiran jeep tare da Keke mai inji.

A yayin tattaunawar sa, da Jaridar Sahihiya ya bayyana cewa Allah ya bashi baiwar ƙere-ƙere inda a yanzu haka ya yi ƙere-ƙere kala kala.

Matashin yace yanzu haka ya samar da mota mai tashi sama, da mota kirar jeef da keke mai inji

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button