ylliX - Online Advertising Network MATUKAN JIRGIN SAMA KAN SHARA BACCI A LOKACIN DA SUKA DAIDAITA JIRGI A SAMA. - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

MATUKAN JIRGIN SAMA KAN SHARA BACCI A LOKACIN DA SUKA DAIDAITA JIRGI A SAMA.

MATUKAN JIRGIN SAMA KAN SHARA BACCI A LOKACIN DA SUKA DAIDAITA JIRGI A SAMA.

Wani bincike da Balpa, kungiyar ma’aikatan jirage ta Biritaniya tayi, ta gano cewa kashi 43% na kwararrun matukan jirgi suna barci a sama bayan sun daidaita komai a sama

Binciken ya biyo bayan sabbin ka’idojin sufurin jiragen sama sun kara yawan sa’o’in da wadannan kwararrun ke aiki, wanda ba da jimawa ba aka sake yin nazari saboda sakamakon binciken.

Mafiya yawan mutanen da suke cikin jirgin sukan farka Yayinda ake tafiya, kuma sunce in sun Leƙa sukan ga cewa direban yana barci.

Kashi 29 cikin 100 na wadannan matukan jirgi kuma sun yarda cewa suna yin barci, kuma bayan sun farka, sau da yawa sukan sami direban yana barci.

Matukin jirgin ba zai iya yin barci ba fiye da mintuna 40, kuma dole ne ya farka aƙalla rabin sa’a kafin sauka Kasa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button