Hoto Mai MaganaFadakarwaGirki Adon UwargidaLABARAI/NEWS

ME YASA ALLAH(S.W.A) BAYASON ZUCIYAR MACE TAI QUNCI??

ME YASA ALLAH(S.W.A) BAYASON ZUCIYAR MACE TAI QUNCI??
Mu Lura Ckn Alqur’ani Mai Girma, Duk Wajen Da Wata Mace(Ckn Salihai) Ta Shiga Firgici Sai Allah Ya Rarrashe Tah(Da Aminci)
A Suratul Qasas Da Allah(S.w.a) Ya Umarci Mahaifiyar Annabi Musa(A.s) Ta Sashi A Akwati Ta Jefa A Ruwa, Allah Yasan Zataji Tsoro Sai Yace Mata
ﻭﻻ ﺗﺨﺎﻓﻲ ﻭﻻ ﺗﺤﺰﻧﻲ ﺇﻧﺎ ﺭﺍﺩﻭﻩ ﺇﻟﻴﻚ
“Kar Kiji Tsoro Kuma Karki Baqin Ciki, Zamu Dawo Miki Dashi”
Haka Bayan Tsawon Lokaci Da Bata Ganshin Ba
Sai Allah Ya Dawo Mata Dashi Yace(Dalilin)
ﻛﻲ ﺗﻘﺮ ﻋﻴﻨﻬﺎ ﻭﻻ ﺗﺤﺰﻥ
“Dan Idaniyarta Tai Sanyi Kuma Kartai Baqin Ciki”
Ku Duba:
Nana Maryam(A.s) Da Zata Haifi Annabi Isa(A.s) Hankalinta A Tashe Yake Matuka Tana Haifuwar Da’n(Annabi Isa) Mai Yace?
ﻓﻨﺎﺩﺍﻫﺎ ﻣﻦ ﺗﺤﺘﻬﺎ ﺃﻻ ﺗﺤﺰﻧﻲ
“(Ya Mama Nah) Kar kiyi Baqin Ciki”
Wani Malami Bayan Ya Bibiyi Ayoyin Yace
ﻭﺿﺤﺖ ﺍﻵﻳﺎﺕ ﺃﻥ ﺣﺰﻥ ﺍﻟﻤﺮﺃﺓ ﻋﻤﻴﻖ ﻭﺃﻟﻤﻬﺎ ﺷﺪﻳﺪ ﻻ ﻳﺘﺤﻤﻠﻪ ﻗﻠﺒﻬﺎ ،ﻓﺈﻧﻬﺎ ﺇﺫﺍ ﺣﺰﻧﺖ ﺇﻧﻜﺴﺮ ﻗﻠﺒﻬﺎ ﻓﺮﻓﻘﺎ ﺑﻬﺎ .
“Ayoyin Suna Bayyana, Lallai Baqin Ciki Abune Mai Zurfi Ckn Zuciyar Mace, Sannan Radadinsa Nada Tsananin Da Zuciyar Bata Iya Dauka, Domin Ita Mace In Takaici Yai Mata Yawa Yana Karya Zuciyarta Sai A Rasata”
Sai Yasa Yazo A Wani Hadisi Annabi ﷺ Yaji Wani Ckn Sahabbai Ya Da’n Dagawa Matarsa Sauti, Sai Yace Masa
ﺭُﻭَﻳْﺪَﻙَ ﻳﺎ ﺃﻧْﺠَﺸَﺔُ، ﻻ ﺗَﻜْﺴِﺮِ ﺍﻟﻘَﻮَﺍﺭِﻳﺮَ ” ﺭﻭﺍﻩ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﺑﻲ
ﺑﺮﻗﻢ : 6210
” Bi Sannu Yakai Anjasha(Sunan Sahabin) Karka Karya Tangaran(Glass)” Imam Abu Qilaba Yace (Tangaran Din)
ﻳﻌﻨﻲ ﺍﻟﻨﺴﺎﺀ
Annabi Na Nufin Mata
Kunga Ashe Hatta Annabinmu( ﺹ ) Yana Siffanta mana Su Da Glass(Abun Mai Saurin Fashewa), Bamuga Komai Ba Ckn Sunnarsa Sai Girmamasu Da Jansu Jikli, Basu Kulawa Da Control Dinsu Kamar Yara koda Uwa Ce
TAMBIHI
Wanann Sako Da Allah Ke Isar Mana Ckn Wadancan Ayoyi Da Hadisai, Bai Taqaita Ga Maji Kadai Fa Ga Matarsa Ba, A’a Sako Ne Ga Duk Wani Namiji Ckn Mu’amalarsa Da Mace (Kowacece), Karkai Kuskuren Yiwa Mahaifiyarka, Ko Qanwarka Kowa Wata Baqar Magana Mai Cutarwa Harka Karya Mata Zuciya , Abun So Ma In Kaga Wani ckn QUNCI Yi Iya Kokari Ka Faranta Masa Sadaqa ce
ﻣﻦ ﺗﻨﻔﺲ ﻋﻠ#sani_AHALUSUNNAH

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button