Videos

Me yasa malaman Ahlul Sunnah ke daukar wanka yayin bayar da Darasi?

Me yasa malaman Ahlul Sunnah ke daukar wanka yayin bayar da Darasi

Wani malamin a garin Kano yayi marin haske akan dalilin dayasa malaman izala wato Ahlul sunan ke daukar wanka yayi da suke bayar da darasi ga dalibai wanda hakan na karamar sunan bace wa kuma yana sha’awar wannan abu da suke yi domin kowa nason gayu

Ana ganin kamar iya malaman izale ke yin shiga mai matukar kayatarwa aduk lokacin bayar da karatu ko kuma zaman wani majalisi wanda yake sumun halattar mutane masu yawa sune malaman da sukafi na kowacce darika iya wanka

Kodan ana ganin cewa su yan bokone shinyasa suke wannan wankan domin su kara jan hankalin mutane masu zuwa wajen karatun su domin kowa yasan cewa tsafta abune me kyau wnada mutum koda kazamine yakanso yaga wani mai tsafta

Malamin yace su fa ba sunayin haka ne domin wata fariba ko nuna isa ko nuna arziki ba kawai sunayi ne domin Allah subhanahu wata’ala yace shi tsarkakkene kuma baya karbar wani aiki harsai ya kasance tsarkakakke shine babban dalilinsu na dauka wanka da kuma saka kaya masu kyau a duk lokacin bayar da karatu

Saidai ragowar darikun na ganin kamar wannan zance kawai domin suma anasu bangaren suna ganin cewa ai sunema sukayi kowanne malami daukar wanka domin a wajen su aka gani har akan koya kuma ake yi Allah dai ya datar damu Ameen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button