Videos

Me zakuce game da sabon video wacce ta karuwanta yan matan Niger tayi ku kalla ku gani

Me zakuce game da sabon video wacce ta karuwanta yan matan Niger tayi ku kalla ku gani

Wannan matshiyar budurwar wacce ta jawo maganganu daga kusa haddasa fasa a tsakanin Niger da kuma Nigeria akan wata magana da tayi wanda babu wani wanda ya goyi bayanta a garin su

A tun lokacin da tace gaba daya kusan matan Niger karuwaine wanda wannan maganar tayi matukar batawa mutanen Niger rai saboda da yadda taso ta bata musu rai a idon duniya

Harma akwai wasu malamai wanda ake ganin kamar sun goyi bayan wannan matar akan maganar da tayi akan yan Niger din wanda shima wannan malamin ake ganin kuskurensa

Sai dai kuma an basu hakuri akan wannan abun domin anga kamar yana nema ya zama babban abu kuma hakan kan iya haddasa gaba tsakanin ƙasa da ƙasa wanda kuma sabawa dokar kasane

Sai gashi itana yanzu ta saki wani video wanda yake nuna kamar cewa itama tana da alaka da kalmar data fadawa wa’yannan mutanen saboda yadda tayi wata shiga kamar ba musulma ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button