LABARAI/NEWS

Menene PORTA PORTY ( matar masai ).

Menene PORTA PORTY ( matar masai ).

A ƙasar Dubai an bankaɗo wata ƙazamar ɗabi’a da masu hannu da shuni ke gabatarwa ga wasu daga cikin ƴan matan nahiyar Afirka da suka je neman kuɗi a ƙasar.

Wannan ƙazamar dabi’ar dai sun raɗa mata suna PORTA PORTY wato matar masai, yadda take kuwa shine : mace zata buɗe bakinta garjejin kato ya tsuguna ya mata kashi cikin baki ta cinye, ko kuma ya yayi kashin cikin wani kwano ita kuwa ta zauna ta cinye shi tass daga ƙarshe ya biyata kudi.

A halin yanzu dai lamarin ya fara daukar zafi tun bayanda wata budurwa wacce ta riƙe kambun sarauniyar kyau a ƙasar Mali ta tabbatar da abkuwar lamarin a Dubai.

tuni dai ƙungiyoyin kare hakkin dan Adam na wasu ƙasashen afirka da marubuta da masu sharhi kan al’amurra na yau da kullum sukayi tir da Allah wadai da wannan aika-aikar da suka kira SABON SALON BAUTAR DA ƊAN ADAM.

daga cikin ƙasashen afirka da aka tabbatar da faɗawar ƴan matansu a wannan ƙazan sun haɗa da :

  • CÔTE D’IVOIRE : ƴan Mata 57
  • CAMARU : ƴan Mata 49
  • GUINEA KONAKRY : ƴan Mata 27
  • MALI : ƴan Mata 20
  • BURKINA FASO : ƴan Mata 21
  • BENIN : ƴan Mata 31
  • TOGO : ƴan Mata 26
  • SENEGAL : ƴan Mata 43.

Tuni dai ƙungiyoyin kare hakkin dan Adam suka fara kiraye-kirayen da abinci ko jagororin wannan aika-aikar domin hukunta su.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button