LABARAI/NEWS

Mijin Baturiya ya dawo Nijeriya bisani an ce ya rasa kudin jirgin komawa Amurka

Mijin Baturiya ya dawo Nijeriya bisani an ce ya rasa kudin jirgin komawa Amurka

“Mjin Baturiya Suleiman fansheakara asa’ilin daya dawo Nijeriya Hutu, ganau ya tabbatar da cewa matashin ya rasa kudin jirgin komawa kasar Amurka din, a nan kuma gefe ankira wayar baturiyar wato matarsa wayarta a kashe.”

“Sai dai mun cigaba da bin diddigin lamarin, abindai ya cutura inda aka tanbatarwa Jaridar ALFIJIR HAUSA cewa a halin yanzu daima matashin ya shilla birnin Abuja a domin fakewa a wani wuri, kafin dai har dagawarsa zuwa Amurka din.”

Cikakkan bayani kuda kace mu!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button