Islamic Chemist

MISALAI GUDA 10 NA MATSALOLIN DA ISTIMNA’I ZINAR HANU KE HAIFARWA:

MISALAI GUDA 10 NA MATSALOLIN DA ISTIMNA’I ZINAR HANU KE HAIFARWA:

🍀(1) Dauke Karfin mazakuta da lalata farjin mace ya zama bata da sha’awa kwata kwata.

🍀(2) Karancin Ruwan Maniyyi ga Namiji da macen itama in tana yi zai zama Farjinta a bushe Qamas.

🍀(3) Bushewar Farji ga Mace.
🍀(4) Lalata kamannin naman cikin Farji.
🍀(5) Saka ciwon kai me tsanani.
🍀(6) Ciwon ido ko rashin gani sosai.
🍀(7) Hana ibada yadda ya kamata.
🍀(8) Hana yin Aure da wuri saboda mutum zai sakankance yayi tayi kaman aure.
🍀(9) Ciwon baya ko kafafu.
🍀(10) Yana sa Mantuwa da Cututtukan farji kowanne iri masu kama da ciwon sanyi ko basur kuma ba sanyi bane ba basur bane.

🌿MAGANIN ISTIMNA’I (MASTURBATION) KO ZINAR HANU NA MATA DA MAZA:

Da farko Mutum kawai ya tuba ya dena, Annabi S.A.W ya riga ya bamu shawara mu dinga azumi in sha’awa ta damemu, saboda haka babu wani uzuri mutum ya zo ya kallafawa kansa wata masifa yana biyawa kansa bukata ku sani laifin zina ake rubuta muku, Saboda ayar da tayi magana a kan suffar “yan Aljannah a cikin suratul Mu’uminun, da take cewa
WALLAZINAHUM LI FURUJIHIM HAFIZUN= Wadanda suke tsarkake Farjinsu basa zina
ILLA ALAA AZWAJIHIM AW MAA MALAKAT AYMANUHUM FA INNAHUM GAYRU MALUMIN
Sai iya ga matayensu na Aure ko mazajensu na Aure kokuma wani abinda Hannun damansu ya mallaka na baiwa ko kuyanga, Hakan bai zama abin zargi ba,
FA MANIBTAGA WA RAA’A ZALIKA FA ULAA’IKA HUMUL AADUN
Duk wanda ya aikata sabanin haka kuma toh hakika ya zama dan ta’adda
Toh kaga a nan Ashe ka yi zina ba da matarka ba ko wani abu na halal ba Ta’addanci ne kenan, bisa wannan ayar ce gaskiya ana iya karfafa cewa Haramun ne yin Zinar Hanu ko Istimna’i
Saboda haka Babban Magani na Farko shine me aikatawa kawai ya dena ya tuba kuma yayi ta istigfari, Sannan ya dinga azumi kokuma yayi aure, koda yake ana samun masu Auren ma wasu suna yin istimna’in kuma maza da matan dukgabadaya, Jama’a a tuba a dena Zinar hanu .

MAI KARATU:

Nasan yanzu Me karatu ya Matsu yaji an fadi sunan wani magani wanda zai magance Matsalar da Istimna’in ya haifar, Magana ta gaskiya akwai magani saidai ko an bayyana zai yi wuya ka/ki iya hadawa da kanka/kanki, saboda haka dole fa aiki sai me shi, Saboda haka duk me Bukatar Waraka daga Matsalolin da Istimna’i ke haifarwa kamar:-

💧★Raunin mazakuta.
💧★kankancewar Mazakuta.
💧★Bushewa Farji ga Mata
💧★Lalacewar Kamannin Farji.
💧★Rashin Ni’ima ga mata
💧★Rashin Ruwan maniyyi yawansa ko Kaurinsa ga maza.
💧★ Rashin yin Release da wuri ga mace, ko ma rashin yin Release kwata-kwata ga mace.
💧★ Ciwon kai
💧★ciwon baya
💧★Mantuwa
💧★Ciwon jiki
💧★ Ciwon gabobi da sauransu.

Insha Allahu Allah ya horemin maganin da in aka yi Amfani da shi na sati biyu zuwa uku duk wadannan Matsalolin zasu kau inshaallah, kuma lafiya zata dawo Cikin ikon Allah, Amma Idan ansa ya qini azuciya cewa allah ne mai yi bawai wani dan Adam ba.

To duk me Bukata sai ya kirani tunda ga Lambar wayata na sa, Ubangiji Allah ya Gafarta mana Zunubanmu Manya da kanana Allah ya bamu lafiya me Amfani

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button