LABARAI/NEWS
ππππππ ππ π πππ ππ ππππππ πππππ ππππππ ππ-ππππ ππππππ.

ππππππ ππ π πππ ππ ππππππ πππππ ππππππ ππ-ππππ ππππππ.
Sakamakon Yajin Aikin Da Masu Adaidaita Sahu Sukeyi a Jahar Kano, Chairman Alhaji Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara Ya Fito Da Motoci Kirar Sifiliyon Domin Daukar Mutane Kyauta.
Chairman Alhaji Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara Yace a Dauki Kowa Kyauta Kuma Duk Inda Mutane Zasuje Akaisu Kyauta, Daga Karshe Yayiwa Al-Ummar Jahar Kano Fatan Al-Kairi.
Rabi’u Garba Gaya
Media Aide To Dauda Adamu Abdullahi
Kahutu Rarara APC Director General
Campaign Musics.