Videos

MR 442 DA SAFARA’U sunyiwa Tunubu waka amma tazo da cece kuce

MR 442 DA SAFARA’U sunyiwa Tunubu waka amma tazo da cecekuce

Kowa dai yasan mawaka sukan yi abinda zasu sami kudine kuma duniya ta sansu inda suma wa’yannan mawakan sukabi hanyar da zata kaisu ga mun tsira domin bin sahun ragowar mawaka akan yin wakar siyasa domin ita akafi samun kuɗi

Mawakan kuma ana ganin sunbi hanyar sa zasu samu kudi domin ana ganin wannan san takara zai fi kowanne dan takara bayar da kuɗi tunda anga harya fara barin kudi ga mawaka da kuma mutane

Yayin da sukayi wannan wakar tazo musu da wani kalu bale wanda aketa cece kuce saboda wannan wakar da sukayiwa Bola Ahmad Tunubi wanda mutane abin magana baya musu wahala

Mr 442 yace kome mutane zasu fada sai dai su fada inda yace shi kuwa taga wajen zama inda yabi Layin tunubu domin nanne yake ganin zai kaisa ga tudun muntsira domin ya yarda da nagarta dan takarar wanda yayi gwabna a baya shekara takwai kuma yayi kokari sosai

Anama zargin har an basu kudin wannan wajar sai mutane suyi ta sauransu domin su dai sun fita da fitarsu sai dai kawai Allah ya zaba mana mafi alhairi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button