Videos

Mr 442 yace ya samu wata sabuwar yarinya a Niger wacce tafi safara’u kyau wajen iya waka da rawa

Mawaki Mr442 wanda suka zama kamar ciwon ido a wajen yan kannywood wanda ya samu zuwa Niger a kwanakin baya yace yayi babban kamu wanda ba kowanne me Sa’a bane zai samu wannan rabon yayin da suka je wasan sallah Niger Allah ya hada shi da wata yarinya

Mawakin yace hakika wannan yarinyar tafi daya abokiyar aikin nasa komai musamman wajen iya rawa da kuma waka da bugu da kari kuma tafita kyau wanda ake ganin shine babbar barazana ga safara’u kwana casa’in

Ana ganin idan mr42 yayiwa Safara’u haka tofa yayi mata butulci saboda yadda ta daukeshi da kima kuma wacce ta farfaɗo dashi tasa shi yayi suna fiyeda da amma kuma yanzu yayi mata haka ba kyautaba a gaskiya

Sai dai a mahamgar wasu na ganin kamar zance ne domin babu yadda za’ayi wata yarinya tazo daga Niger harta fi safara’u komai wannan kawai zance ne amma imdai wajen waka ne tofa bazata kamo safara’u ba domin kowa yasan irin halin ta da kuma kwarewar ta

Wasu na ganin yakamata a takawa mr442 birki domin akwai lokacin dazai zo yafi kowanne mawaki yawon matasan yan mata ganin tun daga yanzu ya fara mamaye ko ina Allah dai ya kyauta suma wa’yanda auke biye masa Allah ya ganar dasu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button